An Kashe Wata Macce A Kasuwar Kofar Wamban Kano Wai Sabida ta Zaggi Annabi [HOTUNA]

Kanawa Me ke samin ku?

A yunzu dai labari na bazuwa a najeriya bisa ga kisan gillar da jama’a sukayiwa wata macce wai sabida ta zagi Annabi.

Ga bisani ma ance wai rigima ce tsakaninta da mai shagon kusada nata a kasuwar kofar wamban Kano. Ance shi makwabcin nata mai suna Dauda ya zo gaban shagonta ne yana Alola sanna ita Mrs Bidget tayi mai magan da ya matsa gefe, daga nan sai rigima ta barke inda shi Malam Dauda ya zargeta da zagin Annabi.

Jama’a nan sukayi kanta da duka har suka kashe ta, ga dai labarin daga wanda abin ya faru a idanunsa:Leave a Reply

%d bloggers like this: