Kalli kudin da Alkali Yasa Dan Atiku Ya rinka bawa Matarshi Da Ya Suka Rabbu

Tun a shekarar 2011 auren Amina Bolori da dan gidan tsohon VP na nigeria wato Atiku Abubakar yayi colapsing.

Tau yunzu dai wanni alkali a Magisterate na Lagos ya karbe yayan na Aminu Atiku su biyu ya mikawa tsohuwar matar tashi, Amina Bolori.Kuma aka kara da cin zuciya, alkalin yacce wai sai ya rinka duakar naira kan naira har miliyan uku duk shekara ya mikawa wannan tsohuwar matar domin wai ta kula mishi da yayanshi.

Amman wasu masana sun danganta irin wannan mummunar sharia da irin gangancin da shi dan mataimakin na shugaban kassar yayi. wassu sunce are irin na bature shi ke sanya maza cikin irin wannan hatsarin har takai ga tsoffin matansu sunci galaba akan su a gaban alkali.

A yunzu haka dai shi dan na atiku ya tsallaka Ghana a inda ya aure wata yar Kwamasi a matsayin mata ta biyu

Leave a Reply

%d bloggers like this: