What Happened to the Old one: Adam Zango yayi sabon Logon White House Family

Tau lalle ko wacce runduna tillar ta sami tutar yakinta. A lokacin da barazana da rudani ke tashi a kannywood tsakanin yan gidan Adam Zango da yan gidan Ali Nuhu sai gashi kwatsam prince Zango ya canza logon white house family.

A saban logon an dirmiyar da ‘W’ din nan amman an bunkasa sign

na roof wanda presumably na nufin gida. Sannan kuma ga wani moto mai zafi wai the same but no equal. Lalle su Ali zasu rama

Leave a Reply

%d bloggers like this: