An Yiwa Barayi Afuwa A Zamfara

0
4

Kemanin Barayi 3000 ne suka sami afuwar gwamnati bayan sun mika makamansu a jahar zamfara ta najeriya.

Saide yunkurin na baiwa batagarin afuwa baiyiwa kowa dadi ba inda wasu sula zargi gwamnatin da nuna ragwanta wajen karre alummarsu da kuma tabbatar da doka.

Zamfara dai tana cikin jahar da tafi fama da koma baya duk da cewa kuwa tana alfahari da shari’a

Leave a Reply