Kalli Ta’addancin Da Yan Bokoharam Suka kai Masallaci a Gamborou

Wani dan kunar bakin wake ya tada bam din dake jikin shi, inda ya hallaka mutane tara tare da shi.

Lamarin ya auku ne a Anguwan Abuja dake garin Gamboru Ngala dake jihar Borno.

A wani labari makamancin haka kuma, ‘yan Boko Haram sun yi awon gaba da mutane fiya da ashirin a dajin Gamboru yayin da suka fito neman itacen dafa abinci.

Lamari ya auku ne da misalin karfe 5:20 na safiyar yau Laraba.

Leave a Reply

%d bloggers like this: