Malam Ya Karya Protocol: SA na Buhari ya sha sukka bayan yayi hoto ds Sarkin Kano

Ashe Bashir Ahmad bai san protocol na lusantar sarakunan Kano ba. Ko kuma watalila ganin yana shiga fadar shugacan lasa ne sai ya zacci gidan rimfa ma aso rock ne? Oho dai, mutumin dai ya fuskancin fushin wassu kanawa inda suka rinka sukanshi akan twitter bayanda hitonshi da san Kano ya fita.

Cikin hoton Bashir ya matsi san na Kano kamar wani ordinary abokinshi.

Leave a Reply

%d bloggers like this: