Muneerah “theGlam’ ST zata Sakke Tsayawa Zabe 2019

The Glam is defecting to APC. Kuma she said so ko flinching babu. Munnerah ST ta fadi cewa ta yanke shawarar tsaywa zabe amman tana shawarar partin da zata tsaya a ciki.

2015 dai mun santq da lema amman daga all indications, younger ones din ma basu canza ba. Cross carpeting akeyi domin a hayd kan kujerar.

Ga statement dinta a kasa:

.

Leave a Reply

%d bloggers like this: