Ummi Zeezee Ta Mayarwa Da Yan Buhariyya Raddi

0
4

Jarumar fim ummi zeezee ta maarwa da gidan buhari raddi gamme da zaginta da sukeyi.

Zeezee dai tarre da Fati Muhammad sun fuskanci bakin cikin yan buhariyya bayanda suka nuna karara cewa fa su basa yin buhari. Fati muhd ta makale gun Atiku inda sabida ni’imar gurin har cewa tayi ta daina fim Lol. Ita kuwa zeezee watakila tabi the love of her life ne wato IBB Lol

Leave a Reply