Yan Kwastam da Yan Sandan Najeriya sun Kashe Mutum a Zamfara akan cin hancin N1500

Wai wacce tsiya nairar tassu takeda ma har takaiga daukar ran mutum oho. Wassu yan kwastom da yan sanda a najeriya sun bindige wanni magidanci mai yaya uku har lahira wai sabida bai bayar da bribe din 1500 ba

Wadda suka raba labarin sun ce magidancin yayi karro da yan kwastom ne yana cikin mitarshi hilux ya dakko shinkaaa inda suka nemi cin hanci kuna ya basu N1000 amman matsiyatan suka nemi sai ya kara musu 500 shi kuwa yaki ya ja motarshi yayi gaba. Mugayen amma sai sukayiwa police din gabansu siginal cewa wai barawone su kuwa police din wadda duniya ta shaida are the worst a duk duniya kawai suka budewa bawan allah wura. Kums dan tsabar rashin imani bawan allan bayan yayi hatsari ya fito daga motar ma bai mutuba amman matsiyatan police din sai suka bindige shi a wurrin

Leave a Reply

%d bloggers like this: