Tayi Kyawu duk da Filter: Halima Yusuf ta Sau Hot Pics nata

0
11

Kannywoods next super star ta sau pictures na makeup din da taje after party na Zero Hour da. Jarumar da ta gamma shooting first film nata last week is already tayar da hankali cikin industri.

Da alamu kuma tunda rigimar whitehouse da fkd ta dawo, Leemah wadda tayi zero hour tarre da Ali Nuhu da Rahama Sadau will choose to join her cast mates a Base nassu a Kaduna.

Leave a Reply