Dakta Bilal Philips yazo Kano [HOTUNA]

0
4

Babban Malamin nan wato Dakta Bilal Philps ya yi limancin Sallah a Masallacin Al Furqan dakke Birnin Kano. Malamin dai ya ziyarci Kano ne domin wani lekca lekca da zai yi a gobe da jibi a Afficent dakke nassarawa GRA a Birnin na Kano.

Ga dai hotunan nan:

n n2 n3 n4 n5

Leave a Reply