An Kama Mai Impersonating Sarkin Kano A Instagram: Kalle Shi

0
5

An kama wannan mutumin mai controlling account din instagram din sarkin Kano muhammadu Sunusu na biyu.

Mutumin da ya sammu authentication na instagram ya tara mabiya da yawa kuma har rigima sai da kunno a lokacin da ya rinka publishing abubuwa

yana zagin gwamnatin jahar kano.

An kama mutumin ne bayan wattani ana bibiyanshi kuma ance anyi mishi wayone inda aka cafkeshi

Leave a Reply