An Zargi BBC Hausa da yada akidun Ta’addanci bayan Hirarsu da Daurawa

0
10

Wata kungiya mai zaman kanta ta zargi BBC hauss da taimakaqa wajen yada zazzafa da tsauraran akidun musulunci wanda ke taimakawa yan ta’adda. Kungiyar tayi zargin ne bayanda BBC rin tayi hira da shugaban hisbar Kano wato Aminu Daurawa.

A cikin hirar daurawa ya sokki hutun valentines day a matsayin kafurci inda ya nemi ya harumta ita valentines day din.

Kungiyar tacce duk da cewa aikin jarida bai hana sanya karkatattun ra’ayoyi irin na Daurawa ba, amman a tsokacin karshe shi mai rahotun na BBC ya nemi ya alakanta valentines day da bidia da kuma kiristanci.

Kungiyar taci alwashim kai BBC din kara wajen hukumar ladabtar da kafafen yada labare ta Ofcom dakke nan birnin landan.

Leave a Reply